Wednesday, January 8, 2025
Tags Atiku

Tag: Atiku

Kotu koli ta tabbatar da zaben shugaban kasa Tinubu

A yau Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a...

Atiku ya bukaci CBN da kada ya ƙara wa’adin daina karban tsofaffin kuɗi.

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bukaci babban bankin Najeriya (CBN) da kada ya tsawaita wa’adin ranar 10 ga watan...

Babu wata tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Atiku-NNPP

Jam'iyyar NNPP ta ce babu wata tattaunawa tsakanin dan takararta na shugaban ƙasa, Injiniya Rabi'u Musa Kawankwaso da takwaransa na PDP Atiku Abubakar. A wata...
- Advertisment -

Most Read

An Yabawa Gidauniyar Farindoki Saboda Wanzar Da Zaman Lafiya

An yabawa Gidauniya mai zaman kanta ta Farindoki Foundation dangane da ayyukan wanzar da zaman lafiya, cigaba da hadin kai tsakanin al'umma. Hakimin Billiri da...

Shugaban Tinubu ya taya Alhassan Yahaya murnar zabensa shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa

  Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Alhassan Yahaya murnar zabensa da aka yi a matsayin shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ) a taron...

Za a gina sabuwar matatar man fetur a Gombe

Hukumomin da ke kula da albarkatun man fetur a Najeriya sun bai wa kamfanin Process Design and Development Limited lasisin gina sabuwar matatar mai...

Hatsari jirgin sama ya sa mataimakin shugaban kasa soke ziyarar sa

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya soke ziyarar sa zuwa taron Shugabannin Gwamnatocin Ƙasashe rainon Ingila (Commonwealth (CHOGM) na 2024 a Samoa bayan da...