Akalla gwamnoni shida masu barin gado sun gaza a yunkurinsu na tsallakawa majalisar dattawan Najeriya bayan wa’adinsu biyu na shekara takwas.
Gwamnonin da ke barin...
An yabawa Gidauniya mai zaman kanta ta Farindoki Foundation dangane da ayyukan wanzar da zaman lafiya, cigaba da hadin kai tsakanin al'umma.
Hakimin Billiri da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya soke ziyarar sa zuwa taron Shugabannin Gwamnatocin Ƙasashe rainon Ingila (Commonwealth (CHOGM) na 2024 a Samoa bayan da...